25 Mayu 2026 - 08:58
Source: ABNA24
Sheikh Naim: Iran Karkashin Jagorancin Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamenei, Ta Kaskantar Da Amurka Da Isra’ila

Iran za ta fito da nasara daga wannan yaki, kuma za ta zama a wannnan karon mai karfi wadda ke da matsayi na duniya, kuma za ta zama mafaka ga 'yantattu

Yayi nuni da cewa muna da Gwagwarmaya mafi girma wadda ta kaskantar da makiya Sahayoniyya, ya na mai cewa: "Falasdinu za ta ci gaba da zama alkiblarmu, kuma za mu ci gaba da goyon bayan manufarta".

Babban Shugaban Hizbullah Lebanon ya ci gaba da cewa: "Iran karkashin jagorancin Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamenei shugaban juyin juya halin Musulunci, ta kaskantar da Amurka da gwamnatin Sahayoniyya".

Ya na mai ishara da cewa: "Iran za ta fito da nasara daga wannan yaki, kuma za ta zama a wannnan karon mai karfi wadda ke da matsayi na duniya, kuma za ta zama mafaka ga 'yantattu".

Your Comment

You are replying to: .
captcha